![(专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu (专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu](https://crionline-media.cri.cn/M00/3D/68/CqgNOloNCG-AEzHvAAAAAAAAAAA922.600x400.jpg)
![(专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu (专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu](https://crionline-media.cri.cn/M00/3D/68/CqgNOloNCG-AcjZEAAAAAAAAAAA701.600x400.jpg)
![(专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu (专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu](https://crionline-media.cri.cn/M00/3D/68/CqgNOloNCG-AYxGhAAAAAAAAAAA051.600x400.jpg)
![(专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu (专题 多语种报道)An kaddamar da ziyarar 'yan diplomasiyya a lardin Jiangsu](https://crionline-media.cri.cn/M00/3D/68/CqgNOloNCHCAIiH8AAAAAAAAAAA416.600x409.jpg)
A jiya Lahadi ne, aka kaddamar da ziyarar yan diplomasiyya a lardin Jiangsu na kasar Sin, inda jami'an diplomasiyya daga kasashe bakwai ne suka karbi goron gayyatar da aka ba su, ciki har da jami'in Kula da labarai a ofishin jakadancin jamhuriyar Nijer da ke kasar Sin, Mr.Sidibe Mohamadou Aboubakar, tare kuma da uwargidansa Idrissa